1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Fafutika ta shafin intanet na karuwa a Kenya

Aishat Bello Mahmud/YBMay 25, 2016

Fasaha a Kenya na kara tashe, masu amfani da shafukan intanet na karuwa kowace shekara. Daga bayanan da aka tattara akwai 'yan Kenya miliyan 20 da ke amfani da intanet daga cikin mutanen kasar milyan 40.

https://p.dw.com/p/1Iu9H