1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Labarai

EU ta cimma yarjejeniya kan manufofin ketare

A karon farko na nasarar taron da suka gudanar na tsawon yini biyu,shugabannin kungiyar tarayyar turai sun amince da yarjejeniya guda da zata tafiyar da harkokin ketare na wakilan kasashe 27 nata.Sai kawo yanzu shugabbani sun cimma cimma matsaya guda dangane da wasu muhimman batutuwa,inda Poland ta tsaya kann matsayinta n