Ehud Olmert ya kammalla ziyara a Amurika | Labarai | DW | 23.05.2006
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Labarai

Ehud Olmert ya kammalla ziyara a Amurika

Pramistan ƙasar Isra´ila Ehud Olmert ya kammala ziyara aiki da ya kai a kasar Amurika.

Tawagogi ƙasashen2, suntannata agame da mahima batutuwa da su ka shafi rikicin da ke wakana a yankin gabas ta tsakiya, tskanin Isreala da Paletinu.

Georges Bush da Ehud Olmert, sun cimma daidaito a kan abunda su ka kira, tabatar da zaman lahia, a yankin tare da shata iyaka tsakanin bagarorin 2.

A game da wannan batu na iyaka ga aninda Ehud Olmert ya bayyana: