EcoPos na amfani da sharar ledoji wajen tsabtace mahalli. | Duka rahotanni | DW | 18.01.2017
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Sauyi a Afirka

EcoPos na amfani da sharar ledoji wajen tsabtace mahalli.

Lorna Ruttota ta yi murabus daga aikin banki a 2009 inda ta kafa kamfanin EcoPost a Nairobi. A duk wata kimanin ton 20 na sharar ledoji suke hadawa. Suna amfani da sharar ledoji da robobi don tsabtace mahalli da samar da aikin yi.

A dubi bidiyo 01:13