1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

DRC: Yajin aikin nuna adawa da tazarcen Kabila

Zahraddeen LawanOctober 19, 2016

A Jamhuriyar Demokradiyyar Kwango Jama´a sun karba kiran 'yan adawa na kaurace wa wuraren aikinsu domin nuna rashin amincewarsu da yinkurin Shugaba Joseph Kabila na yin tazarce kan karagar mulkin kasar.

https://p.dw.com/p/2RRgb