1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Donald Trump ya sha rantuwar kama aiki

January 20, 2017

An rantsar da Donald John Trump, a matsayin sabon shugaban kasar Amirka na 45, kuma sabon shugaban na Amirka ya sha alwashin dawo da martabar kasar kamar yadda ya bayyana a cikin jawabin da ya yi.

https://p.dw.com/p/2W9pL