Donald Trump ya gana da Benjamin Netanyahu | Labarai | DW | 15.02.2017
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Labarai

Donald Trump ya gana da Benjamin Netanyahu

Shugaban Amirka Donald Trump ya tattauna da firaministan Isra'ila Benjamen Netanyahu.

Benjamin Netanyahu da Donald Trump

Benjamin Netanyahu da Donald Trump

Shugaban Amirka Donald Trump ya ce MDD ta yi wa Isra'ila rashin gaskiyya sakamakon goyon bayan da take bayerwa na ganin an girka kasashe biyu watau Isra'ila da Falasdinu.Trump ya bayyana haka ne a lokacin wani taron manema labarai hadin gwiwa da ya yi  tare da firaminsta na Isra'ila Benjamen Netanyahu wanda ke yin ziyara a Amirka.