SiyasaDokoki kan rikicin Manoma da MakiyayaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaSuleiman Babayo03/20/2018March 20, 2018 Barrister Aliyu Zaria masanin kundin tsaron mulki a Najeriya, ya yi bayani game da cece-kucen da ake samu tsakanin Makiyaya da Manoma a wasu sassa da ke janyo tashe-tashen hankula.https://p.dw.com/p/2ud2tTalla