1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Siyasa

Dokar hana sayar da tikitin jirgi barkatai zata fara aiki a Turai

?ungiyyar haɗin kan turai, tayi barazanar dakatar da ikon sayar da tikitin shiga jirgi ta hanyar yanar Gizo-Gizo a Nahiyar.Matakin a cewar Ƙungiyyar ta EU, zai yi awon gaba da shafin yanar Gizo-Gizon ne sama da ɗari biyu a Nahiyar.Ɗaukar matakin a cewar ƙungiyyar, nada alaƙane da yadda ake cutar fasinjojine ta wannan hanya.Tuni Ƙungiyyar ta Eu ta bawa kamfaninnikan jirage a Nahiyar wa´adi na watanni hudu, na ko dai su ɗauki mataki ko kuma su fuskanci fushin hukuma.