Dan takarar jammiiyyar Ad ya rasu á Nigeria | Labarai | DW | 29.03.2007
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Labarai

Dan takarar jammiiyyar Ad ya rasu á Nigeria

Ayau ne aka sanar da mutuwan dan takaran kujeran shugana kasa akarkashin tutar jamiiyar AD,wanda ke nuna alamun dage zaben kasa baki daya da ake shirin gudanarwa a watan Afrilu mai kamawa.Rahotanni daga tarayyar ta Nigeria dai na nuni dacewa babu wasu bayanai dangane da mutuwan Adebayo Adefarati,wanda ke zama tsohon gwamnan jihar ondo,kuma dan takarar kujerar shugaban kasa na jammiiyar ta AD.Akarkashin dokar zabe a Nigeriayar dai ,mutuwan dan takarar kujerar shugaban ci kasa,kafin lokacin zabe,zai jinkirta gudanar da wannan zabe kamar yadda aka tsara.