1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Dalilan da ke kawo zaizayar kasa

Salissou Boukari
August 15, 2017

Shin wadanne dalilan da ke kawo zaizayar kasar? Abokin aikinmu Salissou Boukari ya yi hira da Mohamadou Tari Bako masanin harkokin muhalli kan wannan batu, ga kuma irin amsar da ya bada.

https://p.dw.com/p/2iH1o