1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

'Yan ta'adda sun kai hari a wani babban Hotel a Mali

Gazali Mahman AbdouNovember 20, 2015

Mutane da dama sun rasu a cikin wani hari da wasu 'yan bindiga suka kai a Hotel Radisson da ke birnin Bamako inda suka yi garkuwa da mutane kimanin 200.

https://p.dw.com/p/1H9oc