1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Côte d'IVoire: Ouattara zai sha kaye in ji abokan hamayya

Mouhamadou Awal/PAWSeptember 10, 2015

'Yan takaran da za su kalubalanci shugaba mai ci Alassane Ouattara sun sha alwashin yin hakan ne bayan da kotu ta amince da takararsa.

https://p.dw.com/p/1GUkn