CPDM | BATUTUWA | DW | 24.05.2016
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

CPDM

CPDM ita ce jam'iyyar da ke mulki a Kamaru. Shugaban Kamaru Paul Biya ne ya kafata a 1984 don ta maye gurbin jam'iyyar UNC da wanda ya gabace shi ya kafa.

Tana da cikakken rinjaye a majalisar dokoki da ta dattawa. Shugaba daya wannan jam'iyya ta samu tun bayan kafata, wato Paul Biya, wanda yake tsayawa takarar shugabancin Kamaru karkashin inuwarta.