1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Labarai

Condaleesa Rice za ta ziyaci nahiyar Turai

Lokaci kadan, kamin ta fara ziyara a nahiyar turai sakatariyar harakokin wajen Amurika Condolisa Rice, ta yi kira ga gwamnatocin nahiyar da su kara matsa kaim,i ga yaki da ta´adanci.

Kamin yan ta´adda su kai hari na gaba ya zama wajibi nahiyar turai ta gama karfi da Amurika, baki daya, su gama karfi da hussao´i domin dakile yan ta´ada.

Condolisa Rice giobe idan Allah ya kai mu zta ta gana a nan Jamus da shugabar Gwamnati Angeler Merkell.

Kazalika z ata ziyaraci Belgium da wasu kasaashe na yankin gabanci turai.

Ziyara ta Rice ta zo daidai lokacin da wata cece-kuce ta kabre a nahiyar turai, a game da batun anfani a assrce da filayen saukar jiragen samar wasu, daga kasashen nahiya da Amurika ta yi ,domin jigilllar prisinoni yan tsatsawran kishin addinin Islama.

Ko shaka babu gwamnatocin kasashen turai za su anfani da wannan dama domin samun haske daga Condolisa Rice.