1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Lafiya

Cikakken bayani kan cutar daji ta mama

BalaMarch 17, 2017

Cutar daji ta mama wacce ke addabar mata musamman ma matasa a wannanan zamani wani abu da ke zama bako ganin a baya manyan mata ne ake samu da yawan shekaru da wannan cuta.

https://p.dw.com/p/2ZRQm

A cikin shirin Amsoshin Takardunku na wannan mako, Kamar yadda masu sauraro ke neman bayani game da wannan cuta ta daji da ke kama mama, wacce aka gano cewa cuta ce ke kisan mummuke ga mata a Najeriya. Wannan ya sanya muka nemi karin bayani daga Dakta Maimuna Abdulkarin Halliru kwararriyar likita a cibiyar nazarin cututtuka da ke a Abubakar Imam Urology Centre da ke a Kano Najeriya ta zurfafa bincike kan wannan cuta a jihar Kano.