1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

China na mamaye kasuwannin a kasashen Afirka

Abdourahamane Hassane
January 12, 2017

Manazarta na ganin cewar wannan yunkuri na kasar China na kara kutsawa cikin kasashen Afirka wata babbar barazana ce ga kasashen Kungiyar EU da ma Amirka ta fuskar tattalin arziki.

https://p.dw.com/p/2Vj3H