1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Cecekuce tsakanin 'yan majalisa kan batun cin hanci

Salissou Boukari
April 21, 2017

Sabuwar takaddama ta barke a tsakanin 'yan adawa da bangaren masu rinjaye a majalisar dokoki kan batun sakamakon binciken da badakalar karkata akalar wasu kudade a Nijar.

https://p.dw.com/p/2bhCd