SiyasaCece-kuce kan gyaran tsarin shari'ar Poland To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaMohammad Nasiru Awal07/24/2017July 24, 2017Shugaban Poland Andrzej Duda ya yi fatali da gyaran fuska da aka yi wa tsarin shari'ar kasar wanda ya janyo jerin zanga a kasar sannan a bangare daya kungiyar tarayyar Turai ta yi barazanar sanya wa kasar takunkumi.https://p.dw.com/p/2h42BTalla