1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

080108 Israel Bush

Verenkotte, Clemens, Tel Aviv (BR) January 8, 2008

kokarin da akeyi na samar da zaman lafiya a yankin gabas ta tsakiya

https://p.dw.com/p/CmVS
Abbas,Olmert,BushHoto: AP
Ayayinda shugaban Amurka Geoerge W Bush yake kan hanyarsa ta zuwa yankin gabas ta tsakiya,shugabannin gwamnatocinn biyu na gudabar da wata tattaunawar sharan fage.

Shugaba Mahamuod Abbas ba yankin palasdinawa da Primiyan Izraela Ehud Olmert na gudanar da wannan tattauna tasu ne adaidai lokacin da dakarun Izraela ke cigaba da kutse a birnin Nablus dake ,inda a yau din ma kuma banda irin barazanar hare hare da suka kai Dakarun bani Yahudun sun kuma cafke manyan jamian kungiyar Hamas dake wannan yankin arewacin birnin Kudus.



 ◄


                                               +++