Bunkasa kasashe masu tasowa a bangaren IMF | Labarai | DW | 21.10.2007
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Labarai

Bunkasa kasashe masu tasowa a bangaren IMF

Hukumar bada lamuni ta mdd ,watau IMF ,ta amince da tsarin fadada matsayin kasashe masu tasowa a wannan hukuma.Magabatan hukumar ta IMF,sun kuma amince da rage haraji tare da bunkasa hanyoyin inganta cigaban kasashen.A taron shekara shekara na hukumar da aka bude jiya a birnin washinton din Amurka,masu juya akalar harkokin kudi na duniya ,sunyi kira ,adangane daukan matakai managartu ,wajen daidaita kasuwanni,wanda zai hadar da bukatar hukumar ta IMF ,ta sanya idanu kann kudaden zuba jari,mallakan jihohi.