1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Bukin nuna al´adun gargajiya na al´umar Kalabari

Masarautar ta Kalabari tana a cikin yanikin Niger Delta ne mai arzikin man fetir dake a taryyar Nigeriya

default

A kwanakin baya al´umar gundumar Kalabari dake a yankin Niger Delta mai arzikin ma fetir dake a tarayyar Nijeriya suka gudanar da wani kasaitaccen bukin nuna al´adunsu na gargajiya da suka gada kaka da kakanni. Basaraken wannan masarauta ta Kalabari Farfesa Princewill ya gayyaci baƙi daga ciki da wajen yankin don su taya al´umarsa murnar gudanar da wannan buki.

Sauti da bidiyo akan labarin