Bukin kiɗan Tumba a Niger | Zamantakewa | DW | 12.11.2008
 1. Inhalt
 2. Navigation
 3. Weitere Inhalte
 4. Metanavigation
 5. Suche
 6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Bukin kiɗan Tumba a Niger

Bikin makiɗan Tumba a Nijer da kuma Benin.

default

Taswira dake nuna Janhuriyar Nijer

A ƙarshen mako aka kawo ƙarshen wasan kaɗe-kaɗen Tumba wanda ake yin shi a yankin Gaya na ƙasar Niger da Malanville dake a janhuriyar Bennin da kuma Kamba dake a tarayyar Nijeriya. An dai kwashe tsawon dare uku ana cashewa da waɗannan kaɗe-kaɗe. Wannan shi ne karo na biyu da ake shirya wasan na makiɗan Tumba ko Komkomba. Shirin ya duba banbanci tsakanin Tumba ta da da kuma ta yanzu.

Sauti da bidiyo akan labarin

 • Kwanan wata 12.11.2008
 • Mawallafi Awal, Mohammad
 • Bugawa Buga wannan shafi
 • Permalink http://p.dw.com/p/FtBJ
 • Kwanan wata 12.11.2008
 • Mawallafi Awal, Mohammad
 • Bugawa Buga wannan shafi
 • Permalink http://p.dw.com/p/FtBJ