1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Binciken kwararru a kan zaizayar kasa a Nijar

Julia Henrichmann/Frejus/ZMAFebruary 5, 2016

Abdoulaye Baba and Rakiatou Amadou, daga sashin nazarin muhallin dan adam a Namey, za su jima suna bincike kan zaizayar kasa da kwararowar hamada na shekaru masu yawa. Daliban biyu na fatan samun mafitar kimiyya na maido da ciyayi da itatuwa ga manoma da ke kewayen babban birnin na Nijar.

https://p.dw.com/p/1HqY2