1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Bikin ranar yaki da cutar AIDS ko SIDA a duniya

Usman ShehuDecember 1, 2016

Ana ci gaba da kokarin dakile yaduwar kwayar cuta mai karya garkuwar jiki wato AIDS ko SIDA a duniya baki daya, inda aka samo sabuwar hanyar gwajin cutar cikin sirri.

https://p.dw.com/p/2TbTv