Bikin nuna fasahar ɗinke ɗinke a Kano | Zamantakewa | DW | 07.05.2009
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

Bikin nuna fasahar ɗinke ɗinke a Kano

An shirya bikin ne don tallafawa masu sana´ar ɗinki a Afirka.

default

Dandalin baje kolin ɗinke ɗinken zamani

Tare da haɗin guiwar wata ƙungiyar fasahar ɗinke ɗinke da bunƙasa al´adun Afirka wato Team d´Afrique, reshen cibiyar yaɗa al´adun Jamus a Najeriya dake Kano wato Goethe-Institut ta shirya wani taron nuni na fasahar ɗinke ɗinken tufafi na zamani da na gargajiyar Afirka a birnin Kano. An shirya wannan taro haɗe da gasar ɗinke ɗinken tufafi ne da nufin bunƙasa sana´ar ɗinki a Afirka.

Mawallafi: Mohammad Nasiru Awal

Edita: Zainab Mohammed Abubakar

Sauti da bidiyo akan labarin