1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages
10.2015 Africa on the Move Themenheader Haussa
A dubi bidiyo 03:52

Omoyele na son kawo canji a unguwar matalautan Legas

Isaac Success Omoyele ya tashi ne a unguwar Ajegunle da ke Legas. Sau tari yana barin makaranta. Sai dai rayuwarsa ta canja lokacin da ya samu tallafi na sukolaship. Yanzu yana taimaka wa marasa galihu a unguwarsu. Yana kuma taimaka wa wadanda rikicin Boko Haram ya shafa da mata matasa a Legas don su kammala karatun boko.  

A dubi bidiyo 03:49
A dubi bidiyo 03:24

Karin bidiyo daga yammacin Afirka

Kabilar mafarauta a Tanzaniya mai tarihin fiye da shekaru 10,000.

Al'ummar Hadza sun kasance kabila a yankin arewa maso tsakiyar Tanzaniya, suna rayuwa a yankin tafkin Eyasi mai kwazazzabo. Yanzu 'yan Hadza da suka rage sun gaza mutane 1000 a yankin. Kimanin 300 zuwa 400 suna rayuwa a matsayin mafarauta.  

Ƙarin hotunan bidiyo

Kabilar mafarauta a Tanzaniya mai tarihin fiye da shekaru 10,000.

Afirka ta Kudu: Neman demokradiyya mai aiki

Kokarin inganta tufafi hadin gida a Najeriya

Yaki da cutar Malariya a Burkina Faso

Angola: Jarida mai zaman kanta tana gwagwarmaya da gwamnati

Dabarar bada labarai kan gwarzayen Afirka

Kera motoci a Ghana

Binciken kwararru a kan zaizayar kasa a Nijar

A dubi bidiyo 03:11

Karin bidiyo daga gabaci da kudancin Afirka

Fafutukar kare muhalli a Cote d'Ivoire  

Ƙarin hotunan bidiyo

Fafutukar kare muhalli a Cote d'Ivoire

Bincike kan kayan abinci a Kenya

Tanzaniya: 'Yar shekaru 16 mai fafatukar kare muhalli

Ruwanda: Mace mai tseren keke

Huguette Tolinga na sha'awar kada ganga

Mace mai tukin jirgin ruwa a Kwango

Bunkasar cigaban al'umma ta hanyar rawa

Namibiya: Karfafa gwiwar marasa galihu

A dubi bidiyo 00:46

Kalli somin tabi na shirin Sauyi a Afirka

Shirin Sauyi a Afirka na gabatar da rahotanni kan matasa hazikai a Afirka.  

A dubi bidiyo 03:37
A dubi bidiyo 03:05