1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Banbanci kan hukuncin kisa iri daban-daban

Ahmed Salisu
February 28, 2018

Shin kun san banbancin da ke akwai tsakanin kisa ta hanyar rataya da harbi da bindiga da kuma daurin rai da rai? Domin samun amsar wannan tambaya, Aliyu Abdullahi Imam ya tuntubi wani lauya a Najeriya wato Mainasara Kogo Ibrahim Faskari.

https://p.dw.com/p/2tSc5