Aski ya zo gaban goshi a zaɓuɓɓukan Nijar
February 18, 2016Talla
A ranar Lahadi mai zuwa aka shirya gudanar da zaɓuɓɓukan na Nijar wanda 'yan takara guda 15 za su fafata.Sai dai yanzu ana cike da fargaba dangane da yadda makomar zaɓen za ta kasance sakamakon shelar da jam'iyyar da ke yin mulki ta yi na lashe zaɓen tun a zagayen fako.Mun tanadar muku rahotannin na tarihin |'yan takarar da bitar halin da ake ciki a ƙasar.