1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Anya kuwa shi ya aikata

ZainabOctober 25, 2016

A shirinmu na Ji ka Karu a yau za a ji shirinmu na Masu yaki da Muggan Laifuka. Sabon shiri ne mai suna "Shiga Yanar Gizo". Zamu fara ne da birnin Wadata wani birni na Afirka mai cike da hada-hada a wannan birni fasaha ta bunkasa shiga yanar gizo abu ne ga kowa, akwai makarantar Hikima mai dalibai matasa daban-daban, an gano wata daliba kwance a bakin titi jina-jina.

https://p.dw.com/p/2Rg9T