1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taron G8 cikin rarrabuwar kawunan

Abdourahamane Hassane
June 6, 2018

Shugabar gwamnatin jamus Angela Merkel ta ce za a sha sabani da Amirka a taron kasashe masu arzikin masana'antu na G8 da za a yi ran Asabar da Lahadi a Kanada.

https://p.dw.com/p/2z3Or
Deutschland, Berlin:  Bundeskanzlerin Angela Merkel (CDU) beantwortet erstmals im Rahmen einer Fragestunde die Fragen der Abgeordneten
Hoto: picture-alliance/dpa/B. von Jutrczenka

Angel Merkel ta ce akwai sabanin ra'ayi da ke tsakanin Amirka da  kuniyar tarrayar Turai musammun ma a kan batun kasuwanci da kare muhali da kuma batun yarjejeniyar nulkiliya ta Iran wacce Amirka ta janye daga baya-baya nan da kuma batun haraji a kan karfen sanholama.