1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Jami'an tsaro a Jamus sun cafke wani dan leken asiri

Zulaiha Abubakar
October 29, 2018

Masu gabatar da kara a Jamus sun sanar da tuhumar wani 'Dan asalin kasar mai shekaru 33 da laifin leken asirin wani masallaci a kasar Jodan.

https://p.dw.com/p/37KFn
Polizisten kontrollieren Salafisten in Köln
Hoto: Getty Images/M. Wienand

Jami'an tsaron sunyi nasarar cafke wanda ake zargin a watan Agustan wannan shekarar wanda a halin yanzu yake ba da cikakken hadin kai don bankado sauran wadanda yake aiki tare da su.