Ana ci gaba da hare hare a Pakistan | Labarai | DW | 19.07.2007
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Labarai

Ana ci gaba da hare hare a Pakistan

Akalla mutane 34 ne suka rasa rayukansu cikin wani harin kunar bakin wake a kasar Pakistan.An kai harin ne kann wasu yan kasar China da jamian tsaro na Pakistan a garin Hub na lardin Baluchistan.

A wani harin na dabam kuma akalla mutane 8 suka rasa rayukansu wasu kuma 29 suka samu raunuka yayinda bam ya fashe a bakin hedkwatar horasda yan sanda a arewa maso yammacin kasat.