An kame sojojin Najeriya kan zargin yi wa aikinsu makirciTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 video11/24/2015November 24, 2015Wasu manyan da kuma kananan hafsoshi suka shuga hannu saboda zargin da ake musu na shirya yin zagon kasa ga yakin da Najeriya ke yi da Boko Haram.https://p.dw.com/p/1HBwXTalla