1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

An fara biyan kudaden alawus ga 'yan bindiga na Naija Delta

Muhammad Bello/AHAugust 5, 2016

Hukumomi a Najeriya tsun sanar da ci gaba da biyan alawus ga 'yan bindiga na Yankin Naija Delta da ke cikin shirin afuwar Gwamnati

https://p.dw.com/p/1JcOF