1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

An dakatar da jam'iyyu 12 a Chadi

Abdourahamane Hassane
February 8, 2018

Gwamnatin Chadi ta haramta jam'iyyun har na tsawon watani biyu, bisa watsi da umarnin hana zanga-zanga.

https://p.dw.com/p/2sN3j