1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Amsoshin Takardunku 26.06.2023

Usman Shehu Usman
June 26, 2023

Shin ko kun taba jin tarihin shugaban Turkiyya Racep Tayip Erdogan? A saurari tarihinsa daga bakin Mahumd Yaya Azare a kan musamman irin gwagwarmayar da ya sha har ya kai matsayin jagorancin Turkiyyar na shekaru 20.

https://p.dw.com/p/4T4wM