1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Amfanin ruwa a jikin dan Adam

Mohammad Nasiru Awal
October 11, 2017

Ruwa shi ne abin da ke tafiya a jikin duk wani abu mai rai, yake tafiya da lafiyarsa. idan ya yi karanci ana iya samun babbar matsala da ka kai ga rasa rai.

https://p.dw.com/p/2leuH