1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Tattalin arziki

Amfani da dinki wajen bunkasa tattalin arziki

August 23, 2017

Jihar Jahoua da ke Jamhuriyar Nijar wani matashi yana amfani da sana'ar dinki wajen horos da matasa gami da karfafa tattalin arziki.

https://p.dw.com/p/2ihQR
Ruanda - Mutombo Camp
Hoto: DW/I. Mugabi

A Jihar Jahoua da ke jamhuriyar Nijar, wani matashin tela da ke maida hankali ga dinkin gargajiya na kabilun kasar daban-daban wanda ya yi fice har a kasashen waje inda yake tallatar da tufafin gargajiya na kasar kuma sannu a hankali suka samu karbuwa ga jama'ar kasar da ma na ketare.

Shi dai Rabe Danda ya kasance wani matashi wanda yin dinkin gargajiya domin tabbatar da ganin wannan dinkuna suna bunkasa. Yana kuma hoas da matasa kana wannan sana'a ta shi kasashe da dama na duniya.