1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Nijar: Martani kan takarar Hama Amadou

Mahaman Kanta / LMJSeptember 14, 2015

Ci gaba da martani bayan jam'iyyar adawa ta Moden Lumana Africa a Jamhuriyar Nijar ta bayyana tsohon kakakin majalisar dokokin kasar da ke gudun hijira Hama Amadou a matsayin dan takararta na shugaban kasa.

https://p.dw.com/p/1GWGO