1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Almara domin zaman lafiya

November 17, 2010

Rayuwar dabbobi da yadda suke zama da juna ba tare da matsala ba.

https://p.dw.com/p/QBCU

Almara na abubuwa ban mamaki, ban dariya, ɓacin rai, damuwa da nishaɗantarwa da zasu janyo hankulan dukkan rukunin Mutane. Almaranmu bana nishaɗantarwa bane kaɗ, kazalika suna ɗauke da muhimman saƙonni akan darajawa da haƙuri da juna.