1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Alkalan Najeriya sun fara yaki da cin hanci

October 3, 2017

Gwamnatin Najeriya ta nuna jin dadinta kan matakin da majalisar alkalai ta dauka na binciken wasu Karin alkalai 15 bisa zargin cin hanci. Sai dai matakin ya fara shan suka musamman membobin kwamitin bincike da aka nada.

https://p.dw.com/p/2lA4K