SiyasaAfirka ta Kudu: Taimakawa matasa wajen cimma burinsuTo view this video please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaSuleiman Babayo01/23/2017January 23, 2017Bayan samun nasara a sana'arsa ta rawa kasashen ketere Theo Ndindwa ya koma gida Afirka ta Kudu domin tallafawa matasa samun dama ta cika burins na zama kwararrun 'yan rawa.https://p.dw.com/p/2WG9xTalla