AFCON: ′Yan wasan Afirka da kulob-kulob dinsu na Bundesliga za su yi kewarsu | Duka rahotanni | DW | 09.01.2017
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

AFCON: 'Yan wasan Afirka da kulob-kulob dinsu na Bundesliga za su yi kewarsu

Tun daga kan Aubameyang zuwa Kalou - jerin tauraren Afirka da Bundesliga za ta yi kewarsu lokacin gasar cin kofin Afirka a Gabon. Sai dai wasunsu sun ba wa kulob-kulob dinsu fifiko a kan kasashensu.