1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Labarai

Adawa da hukuncin kisa

Sama da kasashe 70 ne na duniya suka amince da mika daftarin soke hukuncin kisa ga Mdd.Kudurin bisa jagorancin kasar Italiya, na bukatar Mdd ne daukar matakin soke hukuncin kisa ne, a fadin duniya baki daya.Ya zuwa yanzu dai tuni wannan daftari ya fuskanci suka mai tsananin gaske daga Amurka. Kasar dai ta Amurka har yanzu na daya daga cikin kasashe a duniya dake aiwatar da hukunci na kisa.A cewar rahotanni wasu daga cikin kasashen dake aiwatar da hukuncin na kisa sun hadar da China da Pakistan da Iran. Ragowar sun hadar da Sudan da kuma Iraqi.