1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Sauyi a Afirka

Abai Schulze mai kamfanin sarrafa kayan ado na ZAAF

Kokarin samar da ayyukan yi da kuma tallafa wa masu fasahar zane-zane a kasar Habasha wato Ethiopia su ne dalilan da suka sanya Abai Schulze ta samar da kamfanin ZAAF, da ke tattara kayayyakin da aka yi da fatu a kasar domin ingantasu da sayar da su. Mai shekaru 26 a duniya, ta koma Habasha bayan ta kwashe tsawon shekaru a Amirka. Hakan ya faru ne saboba tana son kasarta.

A dubi bidiyo 03:20