A yau ne ministocn kasashen EU za su yi taronsu na wata wata a birin Brassels . | Labarai | DW | 12.02.2007
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Labarai

A yau ne ministocn kasashen EU za su yi taronsu na wata wata a birin Brassels .

Nkorea-Nuclear:

Tattaunawan da ke gudana tsakanin kasashe 6 game da hana shirin makamashin nukliya na korea ta arewa ya shiga kwana na 5,wanda kuma ake sa ran kammalawa.

Wakilin kasar Amurka Christopher Hill a jawabin sa ranar lahadi yace pyangyong tana da zarafi har zuwa faduwar rana domin ta amince da yanyewa daga shirin nata,ta kuma sami agaji.

Wannan jarjejeniyar da ke gudana ya kasance na farko tun bayan korea ta arewar ta yi gwajin makaman nata a watan octoba.