2015 a cikin hotuna: Afirka na fafutukar dimokaradiyya | Duka rahotanni | DW | 29.12.2015
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Zamantakewa

2015 a cikin hotuna: Afirka na fafutukar dimokaradiyya

Shugabannin kasashe da ke son dawwama a kan karagar mulki da al'ummar kasar da basu amince ba. Fafutukar tabbatar da dimokaradiyya da bijirewa, sun kasance abin da ya faru a 2015 a Afirka. Waiwaye cikin hotuna.