Ɗankwali ga kowa | Duka rahotanni | DW | 06.07.2015
  1. Inhalt
  2. Navigation
  3. Weitere Inhalte
  4. Metanavigation
  5. Suche
  6. Choose from 30 Languages

Shiga

Ɗankwali ga kowa

Samfurorin kallabi sun danganta da hidimar da ake da ita ko aure ko makoki, ga dai dukkanin harƙar matan Afirka na ɗaura ɗankwalin da ya dace, ga yawancinsu abu ne da ya zama dole na sutura.

UA